CAF ta soma bincike kan hargitsin da aka samu a wasan Najeriya da Algeria
Hukumar Ƙwallon Ƙafar Afirka (CAF) ta sanar da soma bincike dangane da hargitsin da aka yi bayan tashi daga wasan kwata-final na Gasar Kofin Afirka AFCON da aka fafata tsakanin Nijeriya da Algeria. CAF a wannan Litinin ɗin ta ce ta soma binciken wanda kuma za ta ɗauki matakan ladabtarwa kan abin da ta kira […]