Yar Shekaru 14 Ta Nutse A Kogi A Kokarin Diban Ruwa
Daga: Safiyanu Haruna Kutama Wata yarinya ‘yar shekara 14 mai suna, Elizabeth Peter, daga unguwar Korokpa, a karamar hukumar Paikoro a jihar Neja ta nutse a kogin Chanchaga , a lokacin da ta ke kokarin diban ruwa. Lamarin ya faru ne a ranar Asabar, inda Elizabeth ta je kogin tare da ’yan uwanta domin […]