INEC ta fitar da sunayen ƴan takarar zaɓukan cike gurbi
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta fitar da jerin sunayen ‘yan takarar da za su fafata a zaɓukan cike gurbi da aka shirya gudanarwa a ranar 20 ga watan Yunin 2026 a wasu mazaɓu da kujerun majalisu da suka haɗa da na Majalisar Dattawa da ta Wakilai da kuma Majalisar Dokokin Jiha. […]


