SAKON TAYA MURNAR TUNA WA DA RANAR HAIHUWA

MUHAMMAD BABANDEDE, OFR & OCM SPAIN

A madadin jagorori da ma’aikatan tagwayen gidajen rediyo da talabijin na MUHASA, muna taya mamallakin wannan gida murnar zagayowar ranar haihuwarsa tare da fatan alkhairi a gare shi.  

Leave a Comment

MASU DAUKAR HANKALI

Muhasa TVR 1
DANNA HOTON NAN DOMIN SAUKE MANHAJARMU

Ta hanyar sauke manjarmu za ku iya sauraron mu kai tsaye a duk inda kuke a faɗin duniya tare da kallon sauran shirye-shiryenmu na bidiyo.

Muhasa TVR kafa ce ta labarai dake da cikakkiyar rejista da ke da manufa ta ilimantarwa, wayar da kai Inganta al’adun Hausawa da kuma nishaɗantarwa.

Ofishinmu yana nan a kan titin Guda Abdullahi dake Farm Centre a jihar Kano. 

Ra'ayi

Labarai da Dumi-dumi