An gurfanar da mutane 5 da ake zargi da kashe jami’in Civil Defense a Kano
Kotun majistiri mai lamba 4 dake zamanta, a unguwar Gyadi-gyadi ta bayar da umarnin tsare wasu mutane 5 a gidan yari kan zargi kashe jami’in hukumar Civil Defense reshen jihar Kano. Wadanda ake tuhumar sun hada da Aminu Isah da kuma mutane 4, bisa zargin hada kai da farwa jami’in hukumar tsaron Civil Defense mai […]