Rundunar CJTF ta jihar Kano ta ziyarci tashar Muhasa TVR don ƙulla alaƙa a bangare tsaro
Rundunar hadin kan samar da tsaro ta CJTF ta jihar Kano, ta yi kira ga al’umma su mayar da hankali kan tsaron unguwanni da kara sanya ido da irin abubuwan dake faruwa kowanne lokaci, don ci gaba da samun wanzar zaman lafiya mai dorewa. Kwamandan rundunar CJTF na jihar Kano, Umar Ahmad Baba, ne ya […]