Kasar Saudiya Ta Kaddamar Da Shirin Dashen Na’urar Ji Cochlear Implant Ga Yara 30 Yan Nijeriya
Kasar Saudiya ta kaddamar da wani shiri na musamman na dashen na’urar ji ( Cochlear implant) wadda zata taimaka wa mutane da suke fama da matsalar kunne. Cibiyar agajin jin kai da tallafi ta sarki Salman na Saudiya KSRELIEF, ta dauki nauyin shirin yin tiyatar ga yara yan Nijeriya guda 30, wanda aka gudanar a […]