An Garkame Majami’u 50 Kan Rashin Bin Doka A Kamaru
Hukumomi a Jamhuriyar Kamaru sun kulle majami’u (Coci-coci) hamsin da aka gina ba bisa ƙa’ida ba a babban birnin ƙasar Yaounde.