Kwayar Colorado Ta Kashe Dan Shekara 43 A Kwara Yayin Bikin Sallah
Mazauna yankin Edun da ke Ilorin sun tsinci kansu cikin tashin hankali jim kadan bayan sallar Idi ranar Juma’a sakamakon wani mutum mai suna Kazeem dan shekara 43 ya faɗa a rijiya sakamakon shan kwayar Colorado.