IGP Kayode Abegtokun Ya Kaddamar Da Sabbin Gidajen Yan Sanda A Kano
Babban sufeton yan sandan Nijeriya, IGP Kayode Adeolu Egbetokun, Ph.D. NPM, ya jagoranci kaddamar da wasu sabbin gine-gine da suka hada da dakunan kwana da ofisoshi, wadanda aka gina a barikin yan sanda na Bompai da kuma Zariya Road. Wannan nada daga cikin shirin babban sufeton yan sandan na kara inganta walwalar dakarun rundunar tare […]