Tinubu zai gabatar da kasafin kuɗin 2026 a ranar Juma’a
Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai gabatar da kasafin kuɗin shekarar 2026 a zaman haɗin gwiwa na Majalisar Tarayya a ranar Juma’a da misalin ƙarfe 2 na rana. Za a tsaurara tsaro a harabar majalisar, kuma duk waɗanda ke da aiki a majalisar dole ne su kasance a waje aiki kafin ƙarfe 11 na safe. An […]