An Dakatar Da ‘Yan Jarida 14 Daga Ɗaukar Rahotanni A Gidan Gwamnatin Kano
Gwamnatin Jihar Kano ta tabbatar da dakatar da wasu yan Jarida 14 daga ɗaukar rahotanni a fadar Gwamnatin Jihar. Mai magana da yawun gwamnan jihar Kano Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya sanar da hakan cikin wata buɗaɗɗiyar wasiƙa da ya fitar. Duk da cewa babu wani dalili da aka bayyana na dakatar da su […]