Tashar Tsandauri Ta Dala Inland Dry Port Ta Magantu Kan Cece-Kucen Korar Ma’aikata.
Tashar tsandauri ta Dala Inland Dry Port dake jihar Kano, ta barranta kanta daga cece-kucen da ake ci gaba yi kan rashin biyan wasu tsoffin ma’aikatan ta hakkokinsu. Mai mataimakawa shugaban tashar Tsandaurin ta Dala Inland Dry Port, Dr. Kabir Abdul’aziz, shi ne ya musanta zargin da cewa wasu ne kawai suke amfani da tsoffin […]