Yan Sanda Sun Fara Binciken Dalibin Jami’ar Da Binne Gawar Abokinsa Bayan Ya Kashe Shi.
Wani ɗalibin Jami’ar Jos da ke Jihar Filato, ya kashe abokinsa, wanda shi ma ɗalibi ne a jami’ar, sannan ya binne gawarsa a bayan gidansu. Wanda aka kashe mai suna Peter Mafuyai, ɗalibi ne da ke shekara ta uku a sashen hada-hadar kuɗaɗen banki. Ana zargin Nanpon Timnan da ke ajin shekara ta biyu daga […]