MUHASA TVR Ta Bankado Yadda Ake Zargin Wa Ya Daure Kaninsa Da Sarka Tsawon Shekaru 4 A Kano
Al’ummar garin Wailare a karamar hukumar Makoda ta jihar Kano, sun koka kan zargin da ake yiwa da wani mai suna Abdussalam Dandukulle, da daure kaninsa mai suna Basiru Dankiri da Sarka, tsawon shekaru da dama don ya mallaki gadonsa da aka raba musu. Wasu dai sunce kusan shekaru 4 kenan matashin yake tsare a […]