Hukumar PSC ta ɗaga likafar AIG Muhammad Usaini Gumel zuwa DIG.
Hukumar kula da aiyukan ƴan sanda ta kasa (PSC) ta yi ƙarin girma ga mataimakin sufeton ƴan sandan Nijeriya, AIG Muhammad Usaini Gumel, daga AIG zuwa mukaddashin babban sufeton ƴan sanda DIG . Kafin ɗaga likafar tasa, DIG M.U Gumel, shi yake jagorantar sashen aikin tsaro da al’umma dake Sashen Bincike da tsare-tsare na helkwatar […]