Ba Za Mu Yi Mamaki Ba Idan Shugaba Tinubu Ya Fara Cin Bashi Daga OPAY – Dino Melaye
Tsohon ɗantakarar gwamnn jihar Kogi, Sanata Dino Melaye ya ce ganin yadda gwamnatin Najeriya a ƙarƙashin Bola Tinubu ke cin bashi, yana ganin gwamnatin za ta iya cin bashi daga kamfanin hada-hadar kuɗi na intanet wato Opay da moniepoint. Dino ya bayana haka ne a zantawarsa da tashar ARISE a ranar Litinin, inda ya zargi […]