Dalilan da Suka Sanya Abba Ibrahim ya Lallasa Isaaka Isaaka Awasan Kokawar Kasar Nijar a Jihar Dosso.
Kokawar gargajiya dai a kasar Nijar ta samo asali tun gadin-gadin ko muce tun kaka da kakanni. Haka zalika masu fara ta tun suna kananu akan kira ta da suna tafastaka a sassa daban-dsban na kasar ta Nijar wadda take a yammacin Afrika. A dukkanin karshen ko wacce shekara idan za a gudanar da bikin […]