Sanata UK Umar Ya Zama Durbin Rano
Masarautar Rano ta bayyana sanata UK Umar a matsayin jajirtacce kuma ɗan kishin al’ummarsa da ba kasafai ake samun irinsu ba.