An Kashe ‘Yan Ta’adda 18 A Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta ce rundunar haɗin gwiwar jami’an tsaro ta yi nasarar kashe ƴan bindiga 18 a yankin ƙaramar hukumar Dutsinma.