An Shirya Zaman Horas Da Masu Yada Aiyukan Gwamnatin Kano A Shafukan Sada Zumunta
Ma’aikatar yada labarai ta jihar Kano, tare da hadin gwiwar NEXA, sun shirya taron horas wa na wuni biyu ga wadanda suke yada manufofi da aiyukan gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, a shafukan sada zumuntar, Facebook, X, Instergram, dabarun yadda za su yi amfani da shafukan ta hanyar bin dokoki da kuma tantance labaran […]