An Cimma Yarjejeniyar Tsagaita Wuta A Gaza
Rahotanni na cewa an cimma matsayar tsagaita wuta a faɗan da ake gwabzawa tsakanin dakarun Hamas da ƙasar Isra’ila.