Najeriya Ta Yi Asarar Abincin Da Zai Ciyar Da Mutum Miliyan Takwas-FAO
Kwamitin Abinci Da Bunƙasa Aikin Noma A Majalisar Ɗinkin Duniya ya bayyana cewa Najeriya ta yi asarar abinci da zai iya ciyar da aƙalla mutane miliyan takwas a faɗin ƙasar. Kwamitin ya bayyana cewa an yi asarar kimanin tan dubu 55 da ɗari 629 na abinci sakamakon ambaliyar ruwa. Hukumar abinci da bunƙasa aikin noma […]