Gwamnatin Najeriya na cin moriyar tashin farashin Dala – Ndume
Sanata Ali Ndume daga jihar Barno ya ce ko kaɗai faɗuwar darajar Naira ba ta shafi gwamnatin tarayya ba, sai ma samun ƙarin kuɗin shiga da take yi domin ganin ta kai ga samar da kuɗin kasafin bana. Wannan na zuwa ne a lokacin da masana da dama na cigaba da alaƙanta tsadar rayuwa da […]