Ban Mutu Ba, Ina Nan A Raye– Shugaban INEC
Farfesa Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC), ya ƙaryata jita-jitar da ake yaɗawa cewa ya rasu a wani asibiti da ke birnin Landan.

Tinubu ya naɗa Farfesa Abdullahi Sale Pakistan ne bayan ya cire Jalal Arabi da a yanzu ake cigaba da bincikensa.