An kama ƴan Daba 6 da zargin farmakar ƴan kasuwar wayoyi ta Farm Center Kano.
Wasu mutum shida sun shiga hannun hukuma bisa zargin su da hannu a harin da aka kai a Kasuwar Wayoyi ta Farm Centre da ke Kano. A ranar Litinin ne gungun masu ’yan daba ɗauke da makamai suka kai farmaki kasuwar a yayin da ake tsaka da hadahadar kasuwanci, inda suka riƙa yi wa ’yan […]