Ganduje ya dawo Nigeria, yayin da Gwamnan Kano Abba ke shirin komawa APC
Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa kuma tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya dawo Najeriya bayan shafe makonni yana hutun aiki a birnin Dubai da ke Hadaddiyar Daular Larabawa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da tsohon kwamishinan yada labarai na jihar Kano , Muhammad Garba ya sanyawa hannu. Ya ce […]