Mutum 1 Ya Rasu 21 Sun Jikkata Sanadiyar Fashewar Tukunyar Gas : Yan Sandan Kano
Mutane 21 ne suka jikkata yayin da wani mai suna Ibrahim Sani, dan shekaru 14 ya rasa ransa, sakamakon fashewar tukunyar Iskar gas, a gidan marigayi Sheik Isyaka rabi’u dake unguwar Goron Dutse Kano. Mai magana da yawun rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya tabbatar da hakan ta […]