Sauron da jirgin sama ya ɗauko daga Afirka sun yi ajalin mutane 2 a Jamus
Mutane biyu da ke aiki a filin jirgin saman Frankfurt da ke Jamus sun mutu sakamakon kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro (malaria), bayan da ake zargin sauro mai ɗauke da cutar ya shigo ƙasar a cikin wani jirgin sama daga yankin da malaria ta zama ruwan dare. Hukumomin lafiya sun ce jimillar ma’aikatan filin […]