Yan Sanda Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Satar Mota A Gidan Gwamnatin Kano
Hukumomin tsaro a jihar Kano, sun samu nasarar kama wani mutum mai suna, Ya’u Inuwa dan Shekaru 50, bisa zarginsa da alaka da satar Mota a fadar gidan Gwamnatin Kano. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a shafin sa na […]