Farashin man fetur ya ci gaba da tashi a rana ta uku a jere a faɗin duniya
Farashin man fetur ya sake ƙaruwa a rana ta uku a jere a faɗin duniya, sakamakon ƙazantar rikicin da ke tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran, lamarin da ke ƙara fargabar tangarɗar samar da mai. Yaƙin dai ya haifar da tsaikon haƙar mai da iskar gas a rijiyoyin mai a faɗin yankin Gabas ta Tsakiya da […]