Zazzabin Lassa ta kashe mutum 1, wasu 11 na jinya a Gombe
Gwamnatin Jihar Gombe ta sanar cewa mutum 11 sun kamu da zazzabin Lassa, inda mutum ɗaya ya rasu. Kwamishinan Lafiya na Jihar Gombe, Dokta Habu, ne ya bayyana hakan yayin wani taron yankin sa ido da martani kan barkewar cututtuka da aka gudanar a Gombe. Dokta Habu ya ce marigayin ya fara nuna alamun zazzabin […]