Gwamnan Kano Ya Yaba wa CP Ibrahim Bakori Kan Ceto Shugaban APC Na Rogo a Hannun Masu Garkuwa
Gwamnan Kano Ya Yaba wa CP Ibrahim Bakori Kan Ceto Shugaban APC Na Rogo a Hannun Masu Garkuwa Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yaba wa rundunar ’yan sandan jihar bisa nasarar ceto shugaban jam’iyyar APC na ƙaramar hukumar Rogo, Abdullahi Alasan Beli, wanda aka fi sani da Abdullahi Fanka, bayan shafe kwanaki 68 […]