Gwamnatin Jihar Kano Ta Ƙuduri Aniyar Farfaɗo Makarantun Kimiya Da Fasaha
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kuddirinta na farfaɗo da manyan makarantun kimiya da fasaha domin inganta harkokin koyo da koyarwa a fadin jihar.
Gwamnatin Jihar Kano ta jaddada kuddirinta na farfaɗo da manyan makarantun kimiya da fasaha domin inganta harkokin koyo da koyarwa a fadin jihar.
Matsalar wutar lantarki da ta ki ci, ta ki cinyewa a Najeriya ta fara mummunar illa ga bangaren lafiya a Najeriya. Asibitoci da dama basa sun fara gaza kula da majinyata, abin da kr janyo a sarar rayuwaka. Muhasa ta zaga wasu daga cikin asibitocin da ke birnin Kano domin jin yadda rashin wutar ke […]
Gwamnatin Najeriya ta damƙawa ƙungiyoyin ƙwadago na NLC da TUC da kuma ƙungiyar ɗalibai ta NANS motocin bas masu amfani da iskar gas guda 64 a jiya Lahadi, 29 ga Satumbar 2024. Bikin bada motocin ya gudana ne a fadar gwamantin tarayya da ke Abuja, duka cikin bikin cika shekara 64 da samunƴancin ƙasar. Kashi […]
Kwamishinan yaɗa labarai na jahar Kano Baba Halilu Ɗantiye, ya tabbatar da cewa suna shirye-shiryen gina wuraren kwana a gidajen yaɗa labaran gwamnati domin a sawwaƙa wa masu aikin dare su samu wurin bacci.