An Halaka Mutane 41 A Filato A Cikin Sati Ɗaya
Rahotannin sun bayyana cewa a daidai lokacin da Najeriya ke cika shekara 26 da komawa mulkin Dimokuraɗiyya aƙalla mutane 41 aka kashe a Jihar Filato a cikin sati ɗaya.
Rahotannin sun bayyana cewa a daidai lokacin da Najeriya ke cika shekara 26 da komawa mulkin Dimokuraɗiyya aƙalla mutane 41 aka kashe a Jihar Filato a cikin sati ɗaya.
Aƙalla mutane 26 ne suka riga mu gidan gaskiya sakamakon ɓarkewar cutar Sanƙarau a wasu ƙananan hukumomi huɗu na Jihar Kebbi Arewa maso Yammacin tarayyar Najeriya.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Bauchi sun cafke wani magidanci mai shekaru 50, Alhaji Nuru Isah kan zargin yi wa matarsa dukan da ya yi ajalinta a dalilin abincin buɗa-baki.