Al’umma Sun Nemi Gwamnatin Gombe Ta Gyara Hanyar Gona–Tukulma
Al’ummar garin Tukulma da ke Ƙaramar Hukumar Akko a Jihar Gombe, sun roƙi gwamnatin jihar da ta gyara hanyar Gona zuwa Tukulma sakamakon lalacewar da ta yi. Wani mazaunin yankin, Isah Hussaini Tukulma, wanda ya yi magana a madadin al’ummar garin, ya ce hanyar ta lalace matuƙa kuma tana jefa mutane cikin wahala. Ya ce […]