Hatsarin Mota: Mutane 7 Sun Rasa Rayukansu, 14 Sun Jikkata a Ringim
Akalla mutane bakwai (7) ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu goma sha huɗu (14) suka jikkata, sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a ƙauyen Yakasawa, da ke ƙaramar hukumar Ringim ta Jihar Jigawa. Hatsarin ya rutsa da wata motar Golf 3 Wagon da kuma motar bas kirar Toyota Sienna, inda rahotannin farko […]