Hisbah Ta Kama Mutane 62 A Cibiyar Gwamnatin Tarayya A Kano
Hukumar Hisbah ta kama mutane 62 kan zargin aikata baɗala a Cibiyar Fasahar Sufuri ta Kasa (NITT) da ke Ƙaramar Hukumar Dawakin Kudu a Jihar Kano. Mataimakin Kwamandan Hukumar, Mujahid Aminudeen, ya ce mutane — maza 27 da mata 35, “A ranar Lahadi, jami’anmu tare da haɗin gwiwar NDLEA suka su su 62 a cibiyar […]