Tag: Hukumar Jin Daɗin Alhazai Ta Jigawa Ta Taya Gwamna Namadi Da Musulmi Murnar Eid-el-Fitr

Labarai

Hukumar Jin Daɗin Alhazai Ta Jigawa Ta Taya Gwamna Namadi Da Musulmi Murnar Eid-el-Fitr

Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar Jigawa, Alhaji Ahamed Umar Labbo, ya taya Gwamna Umar Namadi da al’ummar jihar murnar kammala azumin watan Ramadan cikin nasara. A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Hukumar, Habibu Yusuf Babura, ya fitar a ranar Alhamis, Labbo ya bayyana cewa Eid-el-Fitr wata muhimmiyar rana […]

Game Da Mu

Gidan Radio da talabijin mai kawo muku labarai akan rukunoni daban daban. Da Hausa Muke Magana.

Yi Mana Imel: info@muhasatvr.ng

Tuntuɓi: +(234) 912 222 1000

Manyan Labarai