Yan Sanda Sun Munsanta Labarin Kone Yan Kabilar Igbo A Kano.
Rundunar yan sandan Jihar Kano, ta musanta labarin da ake yadawa a kafafen sada zumunta, cewar an kai wa wata mota mai dauke da fasinjoji ‘yan kabilar Igbo hari a Kano. Kakakin rundunar yan sandan Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa, ne ya bayyana hakan a cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Asabar. A […]