Gwamnan Kano Ya Buƙaci NBC Ta Sa Ido Kan Kafofin Yaɗa Labarai Na Intanet
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya yi kira ga hukumar kula da kafafen yaɗa labarai a Najeriya NBC ta da fara kula da ayyukan kafofin rediyo da talabijin na intanet. Gwamnan ya ce sanya ido kan abubuwan da kafofin suke yaɗawa a intanet zai taimaka wajen daƙile yaɗa labaran bogi da ma abubuwan da za […]