Gwamnatin Jigawa Ta Fara Yaki Da Ambaliya
Gwamnatin jihar Jigawa ta tabbatar da cewa ta yi nasarar yashe kogin Hadeja a tazarar da ta kai kilomita 60 tare da gina katangar kariya a tsawon kilomita 100 domin magance matsalar ambaliyar ruwa da ake samu a jihar.