INEC Ta Za Yi Wa Kungiyoyi 14 Rijistar Zama Jam’iyun Siyasa
Hukumar zaɓe ta Najeriya ta ce ta zaɓi wasu ƙungiyoyi guda 14 da take ganin za ta yi wa rijistar zama jam’iyyun siyasa bayan dacewa da dukkannin sharuɗɗan da ta gindaya. Jami’ar hukumar, Zainab Aminu, ta shaida wa BBC cewa ta tantance ƙungiyoyin ne daga fiye da 170 da ke neman rijistan zama jam’iyyun siyasa […]