Obi Zai Koma Jam’iyyar APC— Daniel Bwala
Daniel Bwala mai Bai Wa Shugaba Bola Tinubu Shawara Kan Harkokin Yaɗa Labarai, ya ce akwai yiwuwar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar LP a zaɓen 2023, Peter Obi, ya koma jam’iyyar APC mai mulki.