Gwamnatin Borno Ta Ce ‘Yan Boko Haram Ne Suka Kai Hari Gwoza
Gwamnatin jihar Borno ta dora alhakin harin kunar bakin wake da aka kai kan masu daurin aure a garin Gwoza kan mayakan Boko Haram. Kwamishinan tsaron cikin gida na jihar Borno, Usman Tar, ya shaida wa manema labarai cewa kungiyar masu tada kayar baya ta Boko Haram ce ta kai harin. Ya ce ‘yan ta’addar […]