Majalisar ƙoli kan shari’ar musulunci ta nanata buƙatar a cire shugaban INEC
Majalisar ƙoli kan harkokin shari’ar musulunci a Najeriya (SCSN) ta sake nanata kiranta da a tsige shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasar (INEC), Joash Amupitan, domin a cewarta, ba zai iya yin adalci a babban zaɓen ƙasar mai zuwa ba. Wannan na ƙunshe ne a cikin wata sanarwa da majalisar ta fitar, wadda […]