Shugaban cibiyar yaƙi da ta’addanci na Amurka ya yi murabus kan yaƙar Iran
Daraktan cibiyar yaƙi da ta’addanci na ƙasar Amurka ya sanar da ajiye aiki a shafinsa na soshiyal midiya, inda ya ce “tunaninsa bai amince masa ya goyi bayan yaƙin da ake yi kan Iran ba”. Majalisar dattawan Amurka dai ta tabbatar da Joe Kent a matsayin mutumin da Trump ya zaɓo domin cike gurbin a […]