Elrufa’i Ya Bukaci Hukumar PSC Ta Binciki Yan Sandan Kaduna Kan Cin Zarafinsa
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasiru El-Rufa’i, ya shigar da ƙorafi ga hukumar kula da ƴansanda kan zargin ƴansandan jihar da cin zarafi. El-Rufai ya ce cin zarafin ya haɗa da aikata rashin ƙwarewa da amfani da muƙami ba bisa ka’ida ba, da kuma saɓa wa dokar Ƴansanda ta 2020 da ƙa’idojinta. Wannan ƙorafi, wanda mai […]