Yan Sanda Za Su Gurfanar Da Matashin Da Ake Zargi Da Halaka Kakanninsa A Kano
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar rasuwar wasu ma’aurata sakamakon zargin da ake yi wa jikansu da halaka su da wuka. Kakakin rundunar yan sandan jihar Kano, SP Abdullahi Haruna Kiyawa , ne ya bayyana hakan ta cikin wata snaarwa da ya rabawa manema labarai yau Alhamis. Sanarwar ta ce sun samu labarin mara […]