Babban Labari
Labarai
Kungiyar Lauyoyi Ta Bukaci Mambobinta Su Yi Taka Tsan-tsan Wajen Yin Amafani Da Fasahar AI
Kungiyar Lauyoyi ta Najeriya NBA, ta buƙaci mambobinta da su yi taka tsan-tsan wajen amfani da sabuwar fasahar AI wajen samun bayanai domin inganta aiyukansu. Shugaban kungiyar reshen Jihar Kano shiyar Karamar hukumar Ungoggo, Barista Ahmad Abubakar Gwadabe, ne ya bayyana hakan, yayin wani taron wuni guda da kungiyar ta shirya don ilimintar da mambobinta […]

